Kakakin rundunar yan sanda na kasa, sifeto janar Solomon Arase ya bada umarnin cafke duk wani wanda aka kama yana sana’ar bumburutu a ko inane a Najeriya. Kakakin ya bayyana cewa duk wanda aka kama yana siyar da mai...