Akalla ma’aikatan Google mutum dubu biyu ne(2000) suka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da dokar da shugaban kasar Amurka Donald Trump yasa wacce ta haramtawa wasu kasashen musulmai guda bakwai shigowa kasar. Kasashen da abun, ya shafa sune Syria,...