Wannan waka ce da shahararren mawakin nan wato Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wanda aka fi sani da rarara ya rera dangane da kame da hukumar EFCC sukayi na tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon minister wato Malam Ibrahim Shekarau....