Hadaddiyar cibiyar hada-hadar kudade ta MMM Nigeria ta fitar da sanarwar dawowa kan gudanar da harkokin kasuwanci gadan-gadan kamar yadda aka saba a can kwanakin baya. Sanarwar dai ta fito ne ta shafin kafar na twitter a safiyar yau...