A yaune wani dan bindiga da ake alakantawa da kungiyar yan ta’adda ta IS ya harbe mutane akalla 50 tare da jikkata wasu 53 inda daga bisani shima ya rasa ransa a harbe-harbe da sukayi da jami’an tsaro. Wannan...