Bayanai na nuni da cewa akwai yiwuwar jarumar nan ta wasan kwaikwayo na kannywood da kungiyar ta sallama a kwanakin baya wato Rahama sadau zata koma masana’antar masu shirya fina-finan kasar amurka wato Hollywood. Hakan ya biyo bayan gayyata...