Wadannan wasu hotuna ne da fitacciyar jarumar wasan Hausa wato kannywood Rahama Sadau a yayin ziyararta ya zuwa kasa mai tsarki don gudanar da umra tare da yan uwanta. A kwanakin bayane dai hukumar kula da harkokin fina-finan...