Shahararriyar yar wasan kwaikwayon nan ta kannywood, Rahama Sadau ta maida martani dangane da wani audio na jita-jita da aka rinka yadawa a kafar sadarwa ta WhatsApp kan cewar wai zata bar addinin Musulunci sakamakon tayi da aka yi...