A makon da ya gabata ne shahararren mawakin nan na Hausa hip hop wato Buba Barnabas Luka wanda aka fi sani da Classiq ya fidda wata sabuwar waka ta video da ya yiwa lakabi da “I love you ft...