Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Dauda Kahutu Rarara ya fitar da wata sabuwar waka mai taken BURGU YA GUDU dangane da binciken da hukumar EFCC take wa tsohon gwamnan jahar Katsina, Barr....