Hukumar Shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire wato Jamb ta fitar da irin tsarukan da zasu bi wajen baiwa dalibai admission na shiga guraben karatun a bana. Wannan sanarwar dai an fitar da ita a shafin Jamb wanda...