Mai girma shugaban kasar Najeria Janar Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa na nan na iya bakin kokarin wajen ganin ta samarwa da matasa ayyukan yi da kudaden da suka kwato daga hannun jama’an da suka handame su a...