Katafaren kamfanin kasar China da ya shahara wajen kera wayoyi ya bada sanarwar shirye-shiryensa da yake na bude masana’anta da za’a rika kera wayoyin kamfanin a nan Nigeria. Mataimakin manajan hada-hadar kasuwancin kamfanin a Nigeria mr. Attai Oguche ne...