Kungiyar mayakan tsagerun Niger Delta ta fitar da sanarwar cewa kwanannan zasu harba makamai masu linzami zuwa wasu muhimman gurare a kasar nan. Sun kuma bayyana cewa a taron da suka gudanar kwanannan sun yanke shawarar harbo tauraron dan...