Shahararren kamfanin sadarwar nan na whatsapp na shirin sanya tsarin yin kira ta hanyar amfani da camera dake jikin fuskar wayarka wato video call kamar irin na skype, facetime da sauran makamantansu. Idan baku mance ba a chan baya...