Jama’a barkanmu da warhaka. Deendabai ne ke muku fatan alkhairi a cikin wannan yini na ranar lahadi. A yau zan kawo maku bayanai kan yadda zaka sanya subtitle a hoton video (movie) ta hanyar amfani da wasu yan hikimomi...