Shahararren mawaki, fasihi haziki Nura Musa wanda aka fi kira da Nura M Inuwa zai fitar da sabon album dinsa na sabbin wakokin shi na bana a cikin wannan wata na Janairu. M Inuwa yayi ma wannan sabon album...