Share this on:
 • 213
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  213
  Shares

Wannan wani hoton bidiyo ne da marigayi Muhammad Auwal Albani Zaria yayi a lokacin rayuwar shi biyo bayan zaben shekarar 2011 inda ya fadi cewar shugaba Buhari bai dace da ya mulki Nigeria ba.

Albani Zaria

Daga cikin dalilan wannan shahararren malami na fadin hakan shine na cewar Allah (swt) na bawa al’umma shuwagabanni daidai da irin halayyarsu wanda idan aka yi duba da irin munanan halayen wasu yan Nigeria za’a ga cewar zai yi wuya a sami shugaba mai adalci, duk wani shugaba kuma da yayi yunkurin adalci to zaku cewa ba dole bane ya dade akan mulki.

Ya fara da bada tarihin yadda Murtala Muhammad ya yunkuro da shirin habaka kasar amma aka samu wasu suka je suka kashe shi. Yar Adua ma yazo da zumma ya kawo gyara shima aka kashe shi.

Ikon Allah, a yanzu kuma ga shugaba Buhari nan da ya dauko niyyar gyara shima ya kasa samun zaman lafiya.

Ku sauko da wannan bidiyo daga link dake kasa

Video : Buhari Bai Dace Da ya mulki Nigeria ba – Albani


Share this on:
 • 213
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  213
  Shares