Share this on:
 • 69
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  69
  Shares

Bidiyon Dan Kuka A Birni

Dan Kuka A Birni 2018

A satin daya gabata ne dai darektan wannan film na Dan Kuka A Birni wato fitaccen jarumin nan Adam A Zango ya bayar da sanarwar fitowar shirin a kasuwa wanda yanzu haka ya rewade kasuwanni da shagunan masu siyar da faya-fayen fina-finai.

Shirin dan kuka a birni wanda cigaban shirin Dan kuka ne, ya kayatar kuma ya nishadantar sosai. Shirin anyi shine a sigar nishadantarwar ban dariya(Comedy) don nishadantar da al’umma.

An samu karin wasu jaruma sa suka hada da Zaharaddeen Sani, Fati washa da karin wasu, baya ga jaruman da suke tun a cikin shirin farko irin su Adam A Zango, Ado Gwanja, Falalu Dorayi, Nasir horo, Aisha Mahuta da sauransu.

Falalu A Dorayi da Adam A Zango ne dai suka shirya gami da bada umarnin wannan kayataccen film na Dan kuka a birni.

Domin kallon cikakken shirin film na Dan kuka a birni sai ku garzaya jerin kallo na tashar youtube din darektan shirin wato jarumi Adam A Zango don kallon wannan shiri.

Bamu da iznin dora muku wannan film anan. A bisa haka ne muka kawo muku link zuwa YouTube channel na Adam Zango domin ku kalla a can. Ga link din nan daga kasa, a sha kallo lafiya..

Shiga nan don kallon wannan shiri na dan kuka a birni

#dan kuka hausa film download
#dan kuka a birni 1&2 >
#dan kuka a birni 2018 download
#dan kuka videos
#dan kuka a birni full movie #download
#dan kuka 4
#dan kuka 1&2
#dan kuka abirni


Share this on:
 • 69
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  69
  Shares