Wannan wani dan takaitaccen hoton bidiyon shahararren mawakin nan ne Naziru Ahmad wanda ake wa lakabi da Naziru Sarkin Waka yana jan baki a wajen wani tafsir da ake gudanarwa a cikin azumin bana.

Ku kalli wannan dan gajerin video daga tashar youtube dake kasa

Bidiyon Naziru M Ahmad Yana jan baki

Ads