Wannan ma wata Wakar Ado Gwanja ce mai taken “Mata kun iske lokaci” da ya fitar a cikin kwanakin nan daga cikin jerin wakokinsa sababbi da yake fitarwa a bana.

Wakar Ado Gwanja Mata

Ku bi ta link dake kasa don samun damar sauke wannan sabuwar waka ta Adamu Isa Gwanja.

Wakar Ado Gwanja Mata Kun Iske Lokaci 2017