Share this on:
 • 86
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  86
  Shares

Wakokin Mawaka da dama sun bada gudummawar wakokinsu a can baya don taya fasihin mawaki kuma haziki wato Nura M Inuwa murnar aurenshi da aka daura jiya a garin Malumfashin jahar katsina, wanda daga cikinsu akwai Ado Isa Gwanja(Ado Gwanja), Saniyon M Inuwa da sauransu.

wakar Umar M Sharif ta bikin Nura M Inuwa

Shiga nan don sauko da wakokin bikin na Nura M Inuwa duka

Bikin ya samu halartar jama’a da yawa, kama daga masoyan shi fasihin mawakin, manyan mawaka, yan wasan kwaikwayo na Hausa da sauran mutanen daga bangare daban daban na kasar nan.

A nashi bangaren, shima fasihin mawaki kuma haziki Umar M Sharif wanda yake mazaunin babban aboki a bangaren waka gashi Angon ya rangado tashi wakar mai dadi don taya Nura murnar auren nashi. Muma anan arewamobile muna taya wannan fasihin mawaki murnar auren da yayi.

Ku shiga link dake kasa don sauko da wannan waka ta Umar M sherif, a sha sauraro lafiya..

Sauko da wakar Auren Nura M Inuwa By M Sharif

Music: hausaloaded.com


Share this on:
 • 86
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  86
  Shares