Share this on:
 • 26
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  26
  Shares

Wakar Nura M Inuwa General Tukur Yusuf Burutai

Wakar Nura M Inuwa General Tukur Yusuf Burutai wata sabuwar wakace da fasihin mawaki Nura M Inuwa ya fitar don jinjina wa hafsan sojojin Nigeria General Tukur Yusuf Burutai bisa kokarin da yake na kare kasa da yan kasa baki daya.

Wakar Nura M Inuwa General Tukur Yusuf Burutai

Mawaka da dama sunyi shugaban na sojoji wakoki na jinjina bisa aikin da yake yi daga cikinsu ko harda shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Rarara, to yau shima Nura Musa Inuwa ya yunkuro da tashi wakar.

Sababbin Wakokin M Inuwa 2017

Zaku iya saukewa daga shafin abokina Umar Ibrahim na pressloaded.com daga link dake kasa

Sauko Da Wakar Nura M Inuwa ta General Tukur Yusuf Burutai 2017


Share this on:
 • 26
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  26
  Shares