Share this on:
 • 29
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  29
  Shares

Fasihin mawakin nan Nura M Inuwa ya saki wasu daga cikin sababbin wakokin sa na wannan shekarar wadanda yayi a cikin kundin wakokin sa guda biyu; Ango da Mai Zamani.

Sai dai bisa ga doka ta kare hakkin malaka, bamu da ikon dora muku wadannan wakokin kai tsaye a nan shafin mu na arewamobile, sai dai zaku iya samun wasu daga cikin wadannan wakoki a shafin YouTube na fasihin mawaki Nura M Inuwa.

Wadannan wakoki sun hada da:

1. Aya aya mai nono – m inuwa mai zamani album 2019

2. Mai guri yazo – m inuwa mai zamani album 2019

3. Mai laya – m inuwa mai zamani album 2019

4. Mai zamani – m inuwa mai zamani album 2019

5. Na kowa – m inuwa mai zamani album 2019

6. Nabeela – m inuwa mai zamani album 2019

7. Sareena – m inuwa mai zamani album 2019

8. Wanda bai so – m inuwa mai zamani album 2019

Sai ku garzaya kai tsaye zuwa shafin YouTube kuyi search din “Nura M Inuwa” ko kuma kai tsaye ku shiga ta nan gurin.

#wakokin m inuwa 2019

# mai zamani album m inuwa 2019


Share this on:
 • 29
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  29
  Shares