wakar Auren Nura M Inuwa

Kamar yadda muka yi muku alkawarin kawo muku sababbin wakokin Bikin Nura M Inuwa da za su rinka zuwa daga baya, yauma ga wasu sababbin wakokin guda biyu mun kawo muku wacce daya daga cikinsu wani mawaki mai suna abdussamad yayi a yayin da dayar kuma Annur H Abnur yayi wa fasihin mawakin..

Zaku iya sauko da ita daga link dake kasa

Sauko da wakar Bikin Nura M Inuwa by Annur H Abnur
Music: arewablog.com


Sauko da wakar Auren Nura M Inuwa By Abdussamad