Jarumar fim din Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da yayi matukar kyau.

Hadizar ta saka hoton nata a dandalinta na sada zumuntane ta rubuta “BA MAYYI SAI ALLAH”,

wani dai cewa yayi da alama Hadizar na yawan yin tsayuwar dare domin kuwa annurin fuskarta yayi yawa.

Kome zakuce………