Share this on:
 • 22
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  22
  Shares

Wannan wata sabuwar wakace da wazirin rarara Yahaya Dan Madaki da aka fi sani da ya’u darekta ya rera don nuna goyon bayanshi wa gwamnatin shugaba Buhari, hakanan kuma kan rashin lafiyarsa.

A cikin baitocin Wakar tasa ya taba bangarori da dama kan abubuwan da suka wakana bayan komawar shugaba Buhari zuwa London.

Daga cikin abubuwan da mawakin ya tabo akwai batun meeting da tsofaffin shuwagabannin kasa ; Obasanjo da Ibrahim Babangida suka gudanar a cikin sirri.

Sannan kuma mawakin ya tabo bangaren rade-radin da akayi ta yadawa kan cewar wasu manyan sojoji tare da hadin bakin wasu yan siyasa sun shirya wata makarkashiya don ganin sun kifar da gwamnatin shugaba Buharin..

Ku sauke wannan sabuwar waka don ji daga bakin wanda yayi ta wato wazirin rarara Yahaya Dan Madaki..

Sauko Da Wakar Buhari Ya Koma London 2017


Share this on:
 • 22
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  22
  Shares