Share this on:
 • 204
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  204
  Shares

Jamaa baraknku da wannan lokaci a kwanakin baya munyu wani post akan yanda xaka more kiran minti 240 akan N200 kacal, to ayau ma cikin ikon Allah zamuyi bayani akan yanda zaka more minti 60 akan N50 kacal.

kamar dai wancan xaka fara sanya code din a layinka don kaga ko layin nadaga cikin zababbun layikan daxasu iya more wannan gara basar, idan layinka xayyi bayan kasanya code din zakaga sunyi maka reply kamar haka:-

sorry you didn’t have sufficient balance to perform this transaction

to kanada damar more wannan gara basar maana layinka xai iya more wannan garabasar,to sai kasanya N50 a layinka kasake sa code din

Idan kaga akasin haka to layinka bazayyi ba , Ga code din kamar haka

*341*1#


Share this on:
 • 204
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  204
  Shares