Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

Daga shafin Facebook na Nafiu Kg Nafiu

Kamar Yadda Nai Alqawarin Kawo Muku Hanyar Da Zakubi Domin Samun Kyautar Datar Airtel 4GB
Yanxu Dai Kam Insha Allah Zan Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakubi
Domin Samun Naka

Da Farko Ya Kasance Kana Da Abubuwa 2 Kamar Haka

Kana Da Waya Android Mai 4G
2nd: Ya Kasance Kanada Layin AIRTEL Sabo/ Ko Wanda Baifi Wata2-3 Da Siye Ba

Idan Kuma Baka Da Waya Mai 4G Saika Nema Koda A Area Kune Haka Sabon Airtel Wanda Shima Nasan Bazai Wahala Ba.

Bayan Ka tanaji wadannan ababe guda 2 (waya Mai 4G Network Da Kuma Sabon Airtel Ko Wanda Be Jimaba), Saika Shiga Settings Na Wayar Daga Nan Ka Shiga Cellular Network / Mobile Network / Data Mode

Zaka ga wajen Auto 2g/3g/4g
Saika maida shi 4G wata Wayar Kuma 4G only Zaka maida ta daga nan
Komai Yayi Ready Kawai Saika Bude
Data Connection na wayar Ka(ma’ana; ka kunna data din SIM din Airtel din naka).

Daga Nan Saika Jira Kamar 10mins
Anan Take Zasu Yo Maka Message Akan Sun Baka Kyautar Data 4GB
Saika dannan *140# ko kuma *223# Domin Duba data din.

Wannan Hanyar Tana Aiki 1000%
Domin a Kullum Saina Aro Layi Nayi Na Cinye

Duk mai neman karin bayani sai ya tuntubi Nafiu Kg Nafiu.


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •