Share this on:
 • 33
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  33
  Shares

Jama’a barkanku da kasancewa da shafin arewamobile.com a wannan lokaci. A yau muna dauke da bayanin yadda zaku samu kyautar katin kira na waya a layukan wayoyin ku na MTN.

Da farko dai jerin mutanen da zasu iya more wannan garabasa ta bonus din N200 sune wadanda suke a tsarin MTN mpulse(idan baka cikin tsarin sai ka danna *344*1# don komawa). Amma idan kana ciki ba sai ka danna wancen code din ba.

-Bayan komawa tsarin MTN mpulse, sai kawai ka danna *344*4#

-Sai ka danna 1 domin daukar zabin farko, daga nan zaka ka sunyo maka turancin cewa zaka bada sunan ka da kuma bayanan ranar haihuwarka, sai ka danna 1 ka danna ok don ci gaba.

Sai ka sanya sunan ka misali Musa sai ka danna ok, sai ka sanya bayanan ranar haihuwarka kamar haka misali ; 25/04/1994 sai ka danna ok.

Kana gama shigarwa zasu turo maka sakon cewa an baka kyautar kudin kira har N200 don kira na tsawon kwana 1. Domin duba ragowar kudin kyutar sai ka danna *344*4*2#.


Share this on:
 • 33
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  33
  Shares