Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

Yau Munzo maku da wata software da zakuyi amfani da ita domin rage hasken wayar sadarwa ga dake barazanar cutar da idanum masu yawan amfani da wayar sadarwa.

Wannan software ana kiranta da suna a turance Bluelight Filter kuma tana taimakawa wajen wajen abubuwa da dama kamar haka:-

Tana ragema mai amfani da ita haske domin kara lafiyar idanunshi.

Tana rage samun kamuwa da cutar rashin hangen duk abinda yakeda nisa da mutum wadda ake kira Short Sightedness  a turance.

Tana taimakama Masu amfani da wayar da daddare ko a cikin duhu samun yin bacci cikin kwanciyar hankali.

Tana Ragema zubar ruwa daga wadanda idanunsu ke ciwo kuma suna cigaba da amfani da waya.

Yadda Zakuyi Amfani da Bluelight Filter Software 

Dafarko kuyi downloading dinta a nan  Bluelight Filter

Sa kuyi Installing dinta haka kuma zaku iya rage ko karo haskenta kokuma ku karoshi daidai yanda kuke da bukata.


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •