Barkanku da wannnan lokaci. Ahmad Yusuf Muhammad ne ke muku barka da wannan lokaci. Idan baku manta ba a kwanakin baya na kawo maku bayanai kan Yadda zaku more N975 Akan N90 Kacal a Layin MTN .

To yau ma cikin ikon Allah amu kawo muku bayani kan yanda zaku more kudin kira har naira 1975 kan N1500 kacal tare dakyautar 100mb harna tsawon mako daya.


photo: rubiztech

To dafarko dai kafin mutum yasamu damar more wannan garabasa akwai wasu matakai masu sauki dazai bi kamar haka:

• Matakin farko dai shine zaka yi migrating zuwa mtn zone ta hanyar dannna *135*1# akan wayarka

•Sannan saika sanya katin N500 (wannan sau daya ne kadai inda daga baya zaa dinga chajinka N150 kacal)

•Bayan haka saika tura V500 zuwa 131 inda zasu dauki 500 subaka kyautar 1975 tare zunzurutun kyautar megabytes 100 har na tsawon sati daya.

*Kasani cewa wannan N500 da aka dauka akaron farkone kawai amma daga bayan haka xaa rinka cajin ka 150 ne kawai abaka N975 tare da 100b din.

Yanda zakai su rika daukan N150 su baka N1975

A duk lokacin daka tashi saika sa katin N150 sannan kayi kira kamar na second 5 sannan saika yanke,zakaji sun turo maka sako cewa sun cire N1500 kuma sun baka N1975 dakuma 100mb har na tsawon mako daya.

Abin shaawa da wannan tsari shine dukda cajin kira dayake dashi na 40kobo a kowane second daya to za samu damar yin kira na tsawon akalla awanni 2 akan N150 kacan, kaga kenan ya fiye maka duk tsarukan da muke dasu a yanzu.

Tura wa abokai….