Barkanku da wannnan lokaci. Ahmad Yusuf Muhammad ne ke muku barka da wannan lokaci. A yau zamu kawo muku bayani kan yanda zaka more kudin kira har 975 kan N90 kacal tare dakyautar 50mb harna tsawon mako daya.


Photo:Rubiztech

To dafarko dai kafin mutum yasamu damar more wannan garabasa akwai wasu matakai masu sauki dazai bi kamar haka:

• Matakin farko zakai migrating zuwa mtn zone ta hanyar dannna *135*1# akan wayarka

•Sannan saika sanya katin N300 (wannan sau daya ne kadai inda daga baya zaa dinga chajinka N90 kacal)

•Bayan haka saika tura V300 zuwa 131 inda zasu dauki 300 subaka kyautar 975 tare zunzurutun kyautar megabytes 50 har na tsawon sati daya.

*Kasani cewa wannan N300 da aka dauka akaron farkone kawai amma daga bayan haka xaa rinka cajin ka N90 ne kawai abaka N975 tare da 50mb din.

Yanda zakai su rika daukan N90 su baka N975

A duk lokacin daka tashi saika sa katin N100 sannan kayi kira kamar na second 5 sannan saika yanke,zakaji sun turo maka sako cewa sun cire N90 kuma sun baka N975 dakuma 50mb har na tsawon mako daya.

Abin shaawa da wannan tsari shine dukda cajin kira dayake dashi na 40kobo a kowane second daya to za samu damar yin kira na tsawon akalla mintuna 40 akan N100 kacan, kaga kenan ya fiye maka duk tsarukan da muke dasu a yanzu.

Tura wa abokai….