Yanda Zaka sami 1GB Kyauta a Layinka Na Airtel

jamaa barkan ku da wannan lokaci Ahmad yusuf muhd ne ke tare daku

wannan garabasa ce 1Gb da airtel ke bayarwa ga cotomomin su domin kyautata alaka tsalaninsu

YANDA ZAKA SAMI 1GB

Dafarko dai zakayi migration zuwa smartrbe ta hanyar danna wadannan lambobi *317#

idan kasamu sako kamar haka
SUCCESSFUL WELCOME TO SMARTRYBE

Idan har suka turo maka wannan sakon to saika danna wadannan lambobi *688*1# zasu maka reply da CONGRATULATIONS YOU ACTIVATE THE SOCIAL BUNDLE VALID FOR 25 DAYS

Yanda zaka duba *885*0# ko *140*4#

ku kasance da arewamobile domin samun wasu garabasar