Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ya bayyana cewa an turo mishi sakon barazanar cewar sai an harbe shi saboda yana goyon bayan Buhari yana sukar Atiku.

BMB na daya daga cikin jaruman film din Hausa da suka fito fili suka bayyana soyayyar su ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kuma sukar Atiku Abubakar.

Bello ya bayyana hakan ne ta dandalinshi na shafin Twitter, inda ya bayyana cewa saboda soyayyar da yake wa Buhari da kuma sukar Atiku an mai barazanar za’a harbeshi da bindiga.

Saidai jarumin ya bayar da amsar cewa shifa na mijine kuma zai dauki alhakin duk wani abu da yayi kuma an haifeshine don ya goyi bayan adalci ya kuma yaki rashin adalci ba tare da la’akarin me zai je ya dawo ba.

Shi kuwa jarumi Adam a Zango wanda yana daya daga cikin yan gaba-gaba wajen nuna soyayyar Buhari ya bayyana cewa


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •