Browse and download for free on MTN using OpenVpn app

Click here for the latest free browsing on MTN if this one did not worked for you

MTN 0.0 still rocks on android phones using Openvpn software. Follow the guidelines below to get started..

– Download OpenVpn application if you don’t have it Here

– Download also, the MTN 0.0 config file for openvpn here

Configurations:

– Install and launch the OpnVpn app you’ve downloaded.

– On the Menu, locate and tap on import , choose import from SD card and import the config file you’ve downloaded.

– save and hit connect and that’s all!!

HAUSA
Ina masu da layin MTN domin yin browsing, ga wata dama ta samu wacce zaka yi browsing gami da download kyauta ma’ana, ba tare an ci maka ko sisi ba..

Domin samun wannan dama, za’a bukaci ka sauko da wani application mai suna OpenVpn akan wayar android dinka.

Menene open vpn?
Nasan wasu zasu ce menene open vpn?. Openvpn wata software ce dake ba masu damar android damar yin amfani da wata data ko kuma ince MB da aka yota musamman don amfani kan abu daya wajen bude abubuwa da yawa..

Yanda zaka saita MTN dinka Yayi browsing Kyauta

– Da farko zaka dauko wannan application din ( OpenVpn android) akan wayarka sannan sai kai install dinsa.

– Sannan sai ka dauko file dake dauke da settings din shima anan Openvpn config file (sai kai save dinsa akan memory card din wayarka.)

– Bayan ka dauko su, sai kai install din openvpn din sannan sai ka bude shi, sai ka shiga wajen menu zaka ga import

credit: muratselcuk.com

da zarar ka shiga import zaka ga an nuno maka wasu options, sai ka zabi import from SD card sai ka shiga nan, sannan sai ka binciko config file din sai ka danna ok akansa sannan sai ka danna import profile..

– Da zarar kayi hakan sai kawai kai save sannan kai connecting domin cigaba da cin moriyar yin browsing kyauta akan wayarka..

Sannan kuma koda ace MTN sunyi block na wannan cheat din to can gaba za’a samu wani, to kaga sai kabi matakan da na zayyana a sama wajen saitawa din…

Click here for the latest free browsing on MTN if this one did not worked for you

Comments are closed.